IQNA - Masallacin Cristo de la Luz, wanda kuma aka fi sani da Masallacin Bab Al-Mardum, wani babban zane ne na gine-ginen addinin muslunci a kasar Spain, kuma alama ce ta zamantakewar al'adun addini a birnin Toledo mai tarihi a kudu maso yammacin kasar Spain.
Lambar Labari: 3493801 Ranar Watsawa : 2025/09/01
Tehran (IQNA) An buga kur’ani mai tsarki a karon farko a shekara ta 1530 miladiyya a birnin Venice na kasar Italiya, amma ba kamar yadda ake yi a halin yanzu ba, mawallafa ne suka rubuta shi a wancan zamanin.
Lambar Labari: 3487503 Ranar Watsawa : 2022/07/04